Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, Fifa ta sanar cewar ƙungiyoyi 32 ne za su riƙa buga gasar Fifa Club World Cup daga 2025. Amurka aka bai wa izinin karɓar baƙuncin wasanninda za a fara daga 15 ga watan ...
Karim Benzema da Thibaut Courtois ba za su buga wa Real Madrid Club World Cup da Morocco ke karbar bakunci ba. Ranar Laraba, Real Madrid za ta fafata da Al Ahly a wasan daf da karshe a gasar cin kofin ...